Gadar kogin Niger

Gadar kogin Niger
gadar hanya da truss bridge (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Giciye Nijar
Wuri
Map
 6°08′04″N 6°45′32″E / 6.134434°N 6.758819°E / 6.134434; 6.758819
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaAnambra
Gabashin Gadar daga Asaba zuwa Onitisha
Gadar

Gadar Kogin Neja da ke Onitsha (wanda aka fi sani da Gadar Onitsha), Jihar Anambra, Nijeriya ta hadu kudu maso gabashin Nijeriya da yammacin Nijeriya a kan Kogin Neja . Wanda a Asaba a jihar Delta, Najeriya.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy